Ephesians 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan zai ci gaba har sai mun zama ษaya a cikin bangaskiya da kuma ta wurin fahimtarmu na ฦan Allah. Saโan nan za mu zama balagaggu, kamar yadda Kiristi yake, mu kuma zama gaba ษaya cikakku kamar sa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ุซููุบูุจู ุญููู ุญูุฑู ุฏูููููู
ู ุฐูุงู
ููููู ุบู ุฐูู
ููู ุทูููููุชููู ุชูุจูููโุบูุณูููููุ ุบู ุฐูู
ููู ุทูููููุชููู ููู
ู ุซููููู ุณููููู ุทููู ุงูููููู ุ ุฐูุงู
ู ุฐูู
ู ุซูููููููู ู
ูุชูููููฐุ ู
ูููู
ู ูููู ู
ฺูููู ููุฏููููู ุซูููุฑู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har mu duka mu riski haษa kan nan na bangaskiya ga ฦan Allah, da kuma saninsa, mu kai maฦamin cikakken mutum, mu kuma kai ga matsayin nan na falalar Almasihu.