Ephesians 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi wannan kuwa don kada mu koma zama kamar yara, muna ta canja zukatanmu game da abin da muka gaskata don kawai wani ya faษa mana wani abu dabam, ko domin wani ya yi wayo ya ruษe mu, ya sa ฦarya ta zama kamar gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ู
ููููุงูู
ู ุญููููู ููุงุฑูุงุ ูููุงู ู
ูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุทูููุฏู ุนูููููฐ ูููฐููุงู ุฏู ุญูููููููููุณูุ ุงููุณูููุฑู ูููุงูููุซูููฐ ูููุงูููุฑูููุง ุชููู ุชููุฑูุณู ุชููู ุทูููููุฑู ุญูููููููููุณูุ ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ูููููุงู ููู
ู ุณููู ุฑููุทูููุณู ุณููู ุซููุชูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An yi wannan kuwa don kada mu sฤke zama kamar yara, waษanda suke jujjuyawa, iskar kowace koyarwa tana ษaukar hankalinsu, bisa ga wayon mutane da makircinsu da kissoshinsu.