Ephesians 4:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake sata, sai yฤƒ daina sata, dole kuma yฤƒ yi aiki, yฤƒ yi wani abu mai amfani da hannuwansa, don yฤƒ sami abin da zai iya raba da masu bukata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ุณูŽุงุชูŽุง ูŠูŽฺงูŽุงุฑูŽ ูŠูู†ู’ ุณูŽุงุชูŽุงุž ุงู”ูŽ ู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ุณูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุงู…ู ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงุณู ุฏูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ษ“arawo ya ฦ™ara yin sata, a maimakon haka sai ya motsa jiki yana aikin gaskiya da hannunsa, har da zai sami abin da zai ba matalauta.