Ephesians 4:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada wata ฦazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina waษansu bisa ga bukatunsu. Ta haka maganarku za tฤ zama da amfani ga masu jinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ูููู ฺงูุธูุงู
ููู ุฐูููุซูููฐ ฺููขูุชู ุฏูุบู ุจูุงููููููุ ุณูููุฏููู ุงููุฑููู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ุชูููููฐุฏู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏููุงูู
ููู ฺงูุฑฺูขฺูขูุงููุฑู ุฌูููู ุจูุณูุบู ุจฺูงูุงุชูุฑูููุ ุชููููู ู
ูุบูููุฑููู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ุฏู ุงููู
ฺูขูุงูู ุบู ู
ูุงุณู ุฌูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada wata alfasha ta fita daga bakinku, sai dai irin maganar da ta kyautu domin ingantawa, a kuma yi ta a kan kari, domin ta sa alheri ga masu jinta.