Ephesians 4:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ɗaya, bangaskiya ɗaya, baftisma kuma ɗaya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُبَنْ‌غِجِ طَيَ، بَنْ‌غَسْكِيَ طَيَ، كُمَ بَڢْتِسْمَ طَيَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji guda ne, bangaskiya guda, da kuma baftisma guda.