Ephesians 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin kunya ne a ma faɗi abubuwan da marasa biyayya suke yi a ɓoye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَبِنْ كُنْيَا نٜىٰ أَ مَا ڢَطَا أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰيِ عَٻُواْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama abin kunya ne a ma faɗi abubuwan da suke yi a asirce.