Ephesians 5:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk abin da aka kawo a gaban haske ana iya ganinsa, kuma duk abin da aka haskaka yakan zama haske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ عَكَ كَٰوُاْ دُكَنْ أَبُ أَغَبَنْ حَصْكٜىٰ، ذَاعَ سَنْ عَيْنِحِنْ يَدَّ سُكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk abin da aka kawo a gaban haske a san ainihinsa, gama duk abin da aka san ainihinsa ya haskaka.