Ephesians 5:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ku yi hankali sosai da yadda kuke rayuwa, kada ku zama kamar marasa hikima, sai dai kamar masu hikima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุณูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽูŠู’ุฏูŽ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ฺจููˆุฑูŽูŠู’ ุบูŽ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ูƒูุž ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณู ุญููƒูู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai ku mai da hankali ฦ™warai ga zamanku, kada ku zama kamar marasa hikima, sai dai masu hikima.