Ephesians 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai ku yafa dukan kayan yaฦi na Allah, domin saโad da ranar mugun nan ta zo, ku iya yin tsayin daka, bayan kuma kuka gama kome, ku dฤge.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ููุทููููู ุฏููููู ููุงูููู ููุงุฑููู ููููุงฺงู ููููุฏู ุงูููููู ููุจูุงููุฑู ุฏููุงูู
ููู ฺููููู ุงูู ู
ููุบูููุฑู ุฑูุงููุฑู ููููุ ุญูุฑู ุจูุงููููุฏู ูููู ุบูู
ู ูููุงูู
ูููฐ ุฏููููุงูู
ูููฐุ ุงูู ุณูุงู
ูููฐูู ุงฺูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai ku ษauki dukan makamai na Allah, domin ku iya dagewa a muguwar ranar nan, bayan kuma kun gama kome duka, ku dage.