Ephesians 6:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tikikus, ฦaunataccen ษanโuwa da kuma amintaccen bawa cikin Ubangiji, zai faษa muku kome, domin ku ma ku san yadda nake, da kuma abin da nake yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููููุณูุ ุทูููุนูููููู
ู ููููุฏู ู
ูููููฐ ฺงูููููุ ู
ููู ุญูุฏูู
ู ุซููููู ุงููู
ูููุซู ููู
ู ุบู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ุฐููู ุณูููุฑู ุฏูููู ูููุงูู
ูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููู ู
ูุง ููุณููู ููุฏูู ููููููฐ ุฏู ููุงฺขููู ุฏู ููู
ู ุญููููู ุฏู ููููููฐ ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yanzu kuwa, don ku ma ku san lafiyata, da kuma halin da nake a ciki, ga Tikikus, ฦaunataccen ษan'uwa, amintaccen mai hidimar Ubangiji, zai sanar da ku kome.