Ephesians 6:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya. Ku nuna musu halin bangirma, kuna kuma yin musu biyayya cikin dukan abu, da zuciya ษaya kamar ga Kiristi kuke yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ุจูุงููุ ูููู ุจูููููู ุบู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุงููููุงููููฐููโุบูุฌููููู ููุฏููููููุฑู ููููุ ููููููู ู
ูุณู ุญููููู ุจููู ุบูุฑูู
ูุ ูููููู ู
ูุณู ุงููู
ูููุซู ุซููููู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐ ุฏู ุฐููุซูููุง ุทููู ููู
ูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐูู ูู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya, da hali bangirma tare da matsananciyar kula da zuciya ษaya, Almasihu kuke yi wa ke nan,