Ephesians 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kuma masu bayi, dole ku bi da bayinku da kyau. Ku daina ba su tsoro. Ku tuna, ku da su, Maigida ษaya kuke da shi a sama, kuma ba ya nuna bambanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ุงููููุงููููฐููโุบูุฌูุ ููู ู
ูุง ูููู ููุจูุงูููููู ุญูููุ ููุฏููููู ุจูุงุณู ฺููุงูุฑููุงูุ ุชูููุฏูููููููฐ ููููุณููู ููู ุฏูุณูู ุฏููู ููููุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงูู ุณูู
ูุ ุดูููููู ุจูุงูู ููููู ุจูู
ูุจูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku iyayengiji, ku ma ku yi musu haka, ku bar tsorata su, ku sani, shi wanda yake Ubangijinsu da ku duka, yana Sama, shi kuwa ba ya zaษe.