Esther 1:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da masu hidima suka ba da umarnin sarki, sai Sarauniya Bashti ta ƙi zuwa. Wannan ya ɓata wa sarki rai, ya kuma yi fushi ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَعَدَّ بَابَانِّنْ سَرْكِے سُكَجٜىٰ دُواْمِنْ سُكَٰوُاْتَ، سَيْ تَڧِے ذُوَا؞ وَنَّنْ يَا سَا سَرْكِے يَٻَاتَ رَيْ، يَيِ ڢُشِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sarauniya Bashti ta ƙi zuwa kamar yadda sarki ya umarci bābānin su faɗa mata. Wannan ya sa sarki ya husata ƙwarai.