Esther 1:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Bisa ga doka, me za a yi wa Sarauniya Bashti? Gama ta ƙi yin biyayya da umarnin sarki Zerzes da bābānni suka kai mata?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَثٜىٰ «تُواْ، بِسَغَ دُواْكَا، مٜىٰ ذَاعَيِ وَ سَرَوْنِيَ بَشْتِ؟ غَاشِ كُوَ تَا ڧِيِنْ بِيَيَّ دَ عُمَرْنِنْ دَنِے سَرْكِے أَهَسُرُسْ نَيِ مَتَ تَبَاكِنْ بَابَانِّنْسَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki ya ce, “Bisa ga doka, me za a yi da sarauniya Bashti da yake ba ta yi biyayya da umarnin da na aika ta hannun babani ba?”