Esther 1:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Memukan ya amsa a gaban sarki da hakimai ya ce, “Sarauniya Bashti ta yi laifi, ba ga sarki kaɗai ba, amma ga dukan hakimai ma, da kuma mutanen dukan lardunan sarki Zerzes.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مٜىٰمُكَنْ يَأَمْسَ أَغَبَنْ سَرْكِے دَ مَنْيَنْ مُتَنٜىٰنْسَ يَثٜىٰ «أَيْ، بَسَرْكِے كَطَيْ نٜىٰ سَرَوْنِيَ بَشْتِ تَيِ وَ لَيْڢِے بَ، عَمَّا تَيِ لَيْڢِے غَ دُكَنْ مَنْيَنْ مُتَنٜىٰ دَ سَوْرَنْ جَمَعَرْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ دُكَنْ مُلْكِنْكَ، يَا سَرْكِے أَهَسُرُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Memukan ya amsa a gaban sarki da sauran sarakai, ya ce, “Ba sarki ne kaɗai sarauniya Bashti ta yi wa laifi ba, amma har dukan sarakai, da sauran jama'a da suke cikin dukan lardunan sarki Ahasurus.