Esther 1:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aika da saฦ™o zuwa ga dukan ษ“angarorin masarautar, zuwa ga kowane lardi a irin nasa rubutu, zuwa kuma ga kowane mutane a nasu harshe, ana shelar a kowane yare na mutane, cewa kowane mutum yฤƒ zama mai mulki bisa gidansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุณูŽฺงููˆุงู’ ุฐููˆูŽุง ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู†ู’ูƒู ู†ูŽู…ูู„ู’ูƒู ฺงูŽุณูŽุฑู’ุž ุนูŽูƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽ ุฏูŽ ุณูŽฺงููˆุงู’ ุบูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู†ู’ูƒู ุงู”ูŽุนูุฑูู†ู’ ุฑูุจููˆุชูู†ู’ุณูุŒ ุบูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ฺงูŽุจููŠู„ูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ุชูŽุŒ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽู…ูุฌู ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽูŠู’ ฺขูŽุทูŽุง ุงู”ูŽุฌูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya aika da takardu zuwa dukan lardunan sarki, kowane lardi da irin rubutunsa, kowaษ—anne mutane kuma da harshensu, domin kowane namiji ya zama shugaban gidansa, ya kuma zama mai faษ—a a ji.