Esther 1:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka rarraba ruwan inabi cikin kwaf na zinariya, kowanne kuwa dabam yake da ɗayan. Ruwan inabin kuwa yana da yawa, bisa ga wadatar sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ بَادَ أَبِنْ شَا عَثِكِنْ ݣُوڢْ نَظِينَارِيَ مَاسُ صِڢُّواْڢِ إِرِ إِرِ؞ عَكَيِ تَبَادَ ضُوً إِنَبِے إِرِنْ نَسَرَاكُنَ عَيَلْوَثٜىٰ بِسَغَ أَرْزِڧِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ba da sha a finjalai iri iri na zinariya. Aka shayar da su da ruwan inabi irin na sarauta a yalwace bisa ga wadatar sarki.