Esther 10:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ayyukan Sarki Zerzes masu iko da masu girma tare da cikakken rahoton girmama Mordekai wanda sarki ya yi masa, ba a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Mediya da na Farisa ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ أَيُّكَنْ سَرْكِے أَهَسُرُسْ مَاسُ إِيكُواْ دَ مَاسُ غِرْمَ تَرٜىٰدَ ثِكَكّٜىٰنْ رَهُواْتُوانْ غِرْمَمَ مُوارْدٜىٰكَيْ وَنْدَ سَرْكِے أَهَسُرُسْ يَيِ مَسَ، سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَنْ مٜىٰدِيَ دَ ڢَٰشِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An rubuta a littafin tarihin sarakunan Mediya da na Farisa, dukan ayyukan iko, da isa, da cikakken labarin darajar Mordekai,wadda sarki ya ba shi.