Esther 2:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana Mordekai yana kai da komowa kusa da harabar filin gidan matan kulle, domin ya san yadda Esta take, da kuma abin da yake faruwa da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ رَانَ مُوارْدٜىٰكَيْ يَكَنْ ذَاغَيَ أَ ڢِيلِنْ دَيَكٜىٰ أَغَبَنْ غِدَنْ دَ عَكٜىٰ أَجِيٜىٰ مَتَنْ سَرْكِے دُواْمِنْ يَسَنْ لَاڢِيَرْ عٜىٰسْتَا يَكُمَجِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ڢَرُوَ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana Mordekai yakan zo shirayin gidan matan kulle don ya san yadda Esta take.