Esther 2:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kuma koya mata yadda za tă tafi wurin sarki. Aka ba ta duk abin da take so ta riƙe daga gidan matan kulle zuwa fadar sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَارِنْيَ ذَاتَ شِغَ وُرِنْ سَرْكِے، عَكَنْ بَاتَ دُكَنْ أَبِنْدَ تَكٜىٰسُواْ دَغَ ثِكِنْ غِدَنْ دَ عَكٜىٰ أَجِيٜىٰ مَتَنْ سَرْكِے تَرِڧٜىٰ ذُوَا ثِكِنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan budurwar za ta shiga wurin sarki, sai a ba ta dukan abin da take bukata ta ɗauko daga gidan matan kullen zuwa fādar sarki.