Esther 2:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kai Esta wurin Sarki Zerzes a mazaunin sarauta a wata na goma, watan Tebet, a shekara ta bakwai ta mulkinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ كَيْ عٜىٰسْتَا وُرِنْ سَرْكِے أَهَسُرُسْ أَغِدَنْسَ أَوَتَنْ غُواْمَ، وَتُواْ وَتَنْ تٜىٰبٜىٰتْ، عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَبَݣَويْ تَمُلْكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka kai Esta wurin sarki Ahasurus a fādarsa a wata na goma, wato watan Tebet, a shekara ta bakwai ta sarautarsa,