Esther 2:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mordekai kuwa ya sami labarin makircin, ya kuma faɗa wa Sarauniya Esta, wadda ta faɗa wa sarki, ta kuma nuna masa cewa Mordekai ne ya ji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوارْدٜىٰكَيْ كُوَ يَسَامِ لَابَرِنْ شِرِنْسُ، سَيْ يَڢَطَا وَ سَرَوْنِيَ عٜىٰسْتَا لَابَرِنْ؞ سَيْ عٜىٰسْتَا تَڢَطَا وَسَرْكِے، تَكُمَ نُونَ مَسَ ثٜىٰوَ مُوارْدٜىٰكَيْ نٜىٰ يَجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan maƙarƙashiya ta sanu ga Mordekai, shi kuwa ya faɗa wa sarauniya Esta. Esta kuma ta faɗa wa sarki da sunan Mordekai.