Esther 2:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan bari yarinyar da ta gamshi sarki, tă zama sarauniya a maimakon Bashti.” Wannan shawara ta gamshi sarki, ya kuwa yi na’am da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً بَرِ سَرْكِے يَذَاٻِ يَارِنْيَرْ دَ تَغَمْشٜىٰشِ تَذَمَ سَرَوْنِيَ أَمَيْمَكُوانْ بَشْتِ؞» سَرْكِے يَغَ شَوَرَرْ نَنْ تَيِمَسَ ݣَوْ، سَيْ يَبِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari sarki ya zaɓi budurwar da ta gamshe shi, ta zama sarauniya maimakon Bashti.” Sarki fa ya ji daɗin wannan shawara, ya kuwa yi haka ɗin.