Esther 2:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, a cikin mazaunin masarauta a Shusha, akwai wani mutumin Yahuda, daga Kabilar Benyamin mai suna Mordekai, ɗan Yayir, ɗan Shimeyi, ɗan Kish,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ غِدَنْ سَرْكِے أَ شُوشَنْ أَݣَويْ وَنِ مُتُمِنْ يَهُودَ مَيْ سُونَ مُوارْدٜىٰكَيْ طَنْ يَايِرْ، جِيكَنْ شِمٜىٰيِ دَغَ غِدَنْ كِشْ، مُتُمِنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani Bayahude a masarauta a Shushan, mai suna Mordekai ɗan Yayir, ɗan Shimai, ɗan Kish mutumin Biliyaminu.