Esther 3:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarki ya zare zoben hatimi daga yatsarsa, ya ba wa Haman ɗan Hammedata, mutumin Agag, abokin gāban Yahudawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ سَرْكِے يَثِرٜىٰ ذُواْبٜىٰنْسَ، وَنْدَ عَكَنْ بُغَ هَاتِمِنْ سَرْكِے دَشِ، يَبَا هَامَٰنَ طَنْ هَمّٜىٰدَتَ مُتُمِنْ أَغَغْ، أَبُواْكِنْ غَابَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki kuwa ya zare zobensa na hatimi daga hannunsa ya ba Haman Ba'agage, ɗan Hammedata, maƙiyin Yahudawa.