Esther 3:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ba da kofin rubutun a matsayin doka a kowane lardi, a kuma sanar da mutanen kowace alโumma, domin su zauna da shiri don wannan rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏูููููููฐ ุซููููู ููุณฺููงููู ุงููููุณูุง ููุฐูู
ู ุฏููุงูููุง ุนููููุงูููููููฐ ููููููุ ุนูููู
ููู ุดูููฐููุฑูุณู ุบู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ฺงูุณูุฑูุ ุฏููุงูู ูููุงููู ููููุณูููุซูููฐ ุฏูุดูุฑู ุฏููุงูู
ููู ููููููู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a ba kowane lardi fassarar dokar, don a yi shelarta ga dukan mutane, su kasance a shirye don ranar.