Esther 3:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana suna masa magana, amma ya ฦi yฤ yi. Saboda haka, suka faษa wa Haman game da wannan don su ga ko za a jure da halin Mordekai, gama ya faษa musu cewa shi mutumin Yahuda ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุชููู ู
ูุณู ู
ูุบููู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุ ุดูููููู ฺููงู ุฌูููุณูุ ุณููู ุณููู ฺขูุทูุง ูู ููุงู
ููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุณูุบู ูููุงู ุงููุจูููุฏู ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ููููููฐูู ุฐููู ฺูููุ ุบูู
ูุง ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู ุดู ู
ูุชูู
ููู ูููููุฏู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka yi ta yi masa magana kowace rana, shi kuwa bai kasa kunne gare su ba, sai suka faษa wa Haman, don su gani ko maganar Mordekai za ta tabbata, gama ya faษa musu shi Bayahude ne.