Esther 4:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka kai wa Mordekai rahoton maganan Esta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا وَ مُوارْدٜىٰكَيْ أَبِنْدَ عٜىٰسْتَا تَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hatak ya tafi ya faɗa wa Mordekai abin da Esta ta ce.