Esther 4:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya mayar da wannan amsa wa Esta cewa, “Kada ki yi tsammani cewa don kina a cikin gidan sarki, ke kaɗai cikin dukan Yahudawa za ki tsira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَجِ حَكَ سَيْ يَعَيْكَ هَتَكْ وُرِنْ عٜىٰسْتَادَ سَڧُواْنَّنْ ثٜىٰوَ «كَدَ كِيِ ڟَمَّنِ ثٜىٰوَ ذَاكِ ڟِيرَا سَبُواْدَ كِنَ غِدَنْ سَرْكِے أَ سَعَدَّ سَوْرَنْ يَهُودَاوَا سُكَ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Mordekai ya ce masa ya je ya faɗa wa Esta haka, “kada ki yi tsammani za ki tsira a fādar sarki fiye da sauran Yahudawa.