Esther 4:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Esta ta aika da wannan amsa ga Mordekai cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً عٜىٰسْتَا تَعَيْكَ وَ مُوارْدٜىٰكَيْ وَنَّنْ أَمْسَ تَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Esta ta ce masa ya je ya faɗa wa Mordekai cewa,