Esther 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mordekai ya faɗa masa duk abin da ya faru da shi, haɗe da yawan kuɗin da Haman ya yi alkawari zai zuba a ma’ajin fada don a hallaka Yahudawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوارْدٜىٰكَيْ كُوَ يَڢَطَا مَسَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَڢَرُ دَشِ دَ كُمَ دَيْدَيْ كُطِنْ دَ هَامَٰنَ يَيِ أَلْڧَوَرِ ذَيْبِيَ أَ مَعَجِنْ سَرْكِے دُوانْ أَ هَلَّكَ يَهُودَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Mordekai ya faɗa masa dukan abin da ya faru da shi, da yawan ƙudin da Haman ya ce zai biya a sa a baitulmalin sarki don a hallaka Yahudawa.