Esther 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, Haman ya cije, ya tafi gida. Sai ya kira abokansa da kuma matarsa, Zeresh,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، هَامَٰنَ يَتَڢِے غِدَا بَاتَرٜىٰدَ يَنُونَ ڢُشِنْسَبَ؞ سَيْ يَعَيْكَ وَ أَبُواْكَنْسَ دَ مَاتَرْسَ ظٜىٰرٜىٰشْ سُذُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Haman ya cije, ya tafi gida. Ya aika a kirawo abokansa da matarsa, Zeresh.