Esther 5:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haman ya ƙara da cewa, “Ba duka ke nan ba, kai, ni ne kaɗai mutumin da Sarauniya Esta ta gayyata yă tafi tare da sarki zuwa liyafar da ta shirya. Ta sāke gayyace ni tare da sarki gobe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَامَٰنَ كُوَ يَثِيغَبَدَ يَبُوانْ كَنْسَ يَنَ ثٜىٰوَ «حَرْ سَرَوْنِيَ عٜىٰسْتَا مَا بَتَيَرْدَ كُواْوَ يَتَڢِے تَرٜىٰدَ سَرْكِے ذُوَا بِكٍ ثِنْ عَبِنْثِنْ مُسَمَّنْ دَ تَشِرْيَبَ، سَيْ نِے كَطَيْ دَسَرْكِے؞ غُواْبٜىٰ مَا تَسَاكٜىٰ غَيَّثٜىٰنِ تَرٜىٰدَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ƙara da cewa, “Har ma sarauniya Esta ma ba ta yarda kowa ya tafi tare da sarki wurin liyafar da ta shirya ba, sai ni. Gobe ma ta gayyace ni tare da sarki.