Esther 5:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Esta ta ce, “In ya gamshi sarki, bari sarki, tare da Haman su zo wurin liyafar da na shirya wa sarki yau.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عٜىٰسْتَا تَأَمْسَ تَثٜىٰ «عِدَنْ يَا غَمْشٜىٰكَ سَرْكِے، بَرِ كَيْ سَرْكِے كَذُواْ يَوْ تَرٜىٰدَ هَامَٰنَ أَ شِرِنْ ثِنْ عَبِنْثِ نَمُسَمَّنْ دَنَيِ مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Esta ta ce, “Idan sarki ya yarda, bari sarki ya zo tare da Haman yau wurin liyafa da na shirya wa sarki.”