Esther 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya je ya faษa wa matarsa Zeresh, da dukan abokansa, me ya same shi. Masu ba shi shawara, da matarsa Zeresh, suka ce masa, โIdan Mordekai, wanda ka fara fฤษuwa a gabansa, daga zuriyar Yahudawa yake, to, ba za ka yi nasara a kansa ba, tabbatacce za ka fฤษi a gabansa!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููขูุทูุง ููู
ูุงุชูุฑูุณู ุธูููฐุฑูููฐุดู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ุงููุจููุงูููููุณูุ ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุฑู ุฏูุดูุ ุณููู ู
ูุชูููููฐููุณู ู
ูุงุณู ุจูุงุดู ุดูููุฑูุง ุฏู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุธูููฐุฑูููฐุดู ุณูููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ุฏููู ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ุฏู ฺููขูุงุฑู ฺขูุงุทููู ุงููุบูุจูููุณู ู
ูุชูู
ููู ูููููุฏู ููููฐุ ุชููุงูุ ุจูุฐูุงููุซู ููุตูุฑูุง ุนูููููุณูุจูุ ููููููู ุฐูุงูู ฺขูุงุทู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya koma gida, sai ya faษa wa Zeresh, matarsa, da dukan abokansa, duk abin da ya same shi. Sai mutanensa masu hikima da Zeresh, matarsa, suka ce masa, โIdan Mordekai, wanda ka fara faษuwa a gabansa, in dai daga zuriyar Yahudawa yake, to, ba za ka yi nasara a kansa ba, amma hakika za ka fฤษi a gabansa.โ