Esther 6:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna cikin magana da shi ke nan, sai ga bābānnin sarki, suka iso suka kuma hanzarta da Haman zuwa liyafar da Esta ta shirya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَايِنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ مَغَنَ، سَيْغَا وَطَنْسُ بَابَانِّنْ سَرْكِے سُكَ إِسُواْ سُكَ تَڢِے دَ هَامَٰنَ دَ سَوْرِ ذُوَا وُرِنْ ثِنْ عَبِنْثِ نَمُسَمَّنْ دَ عٜىٰسْتَا تَشِرْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna magana ke nan, sai bābānin sarki suka iso, suka tafi da Haman a gaggauce zuwa wurin liyafar da Esta ta shirya.