Esther 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki ya ce, “Wace girma da daraja ce aka ba wa Mordekai saboda wannan?” Masu hidimarsa suka ce, “Ba a yi masa wani abu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَيِ تَمْبَيَ يَثٜىٰ «وَثٜىٰ إِرِنْ غِرْمَ دَ لَادَ عَكَبَا مُوارْدٜىٰكَيْ سَبُواْدَ وَنَّنْ؟» مَاسُيِ وَسَرْكِے حِدِمَ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «بَا أَبِنْدَ عَكَيِ دُواْمِنْسَ كُواْ كَطَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki ya ce, “To, wace irin daraja ko girma aka ba Mordekai saboda wannan?” Barorin sarki waɗanda suke yi masa hidima suka ce, “Ba a yi masa kome ba.”