Esther 6:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya amsa wa sarki cewa, “Saboda mutumin da sarki yake jin daɗi yă girmama,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ هَامَٰنَ يَأَمْسَ وَ سَرْكِے يَثٜىٰ «غَا أَبِنْدَ ذَاعَيِ وَمُتُمِنْ دَ سَرْكِے يَكٜىٰ مُرْنَ يَغِرْمَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Haman ya ce wa sarki, “Abin da za a yi wa wanda sarki yake so ya ɗaukaka ke nan.