Esther 6:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bari a kawo rigar sarautar da sarki ya taɓa sawa, da kuma dokin da sarki ya taɓa hawa, wanda aka sa kambin sarauta a kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ عَكَٰوُاْ رِيغُنَنْ مُلْكٍ دَ سَرْكِے يَتَٻَ سَاوَا دَ كُمَ دُواْكِ دَ سَرْكِے يَتَٻَ هَوَ، وَنْدَ يَكٜىٰدَ أَدُواْ إِرِنْ نَسَرْكِے عَكَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bari a kawo rigunan sarautar da sarki ya taɓa sawa, da dokin da sarki ya taɓa hawa, a kuma sa kambin sarauta a kansa.