Esther 8:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ba da kofi na rubutacciyar dokar a matsayin ฦaโida a kowane lardi, a kuma sanar wa mutanen kowace ฦasa, domin Yahudawa su zauna da shiri a ranar, domin su ษau fansa a kan maฦiyansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููู ุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุงููููุณฺููงููู ุงููููุณูุง ููุฐูู
ู ุฏููุงูููุง ุนููููุงูููููููฐ ูููููู ุนูููู
ููู ุดูููฐููุฑูุณู ุบู ุฏููููู ฺงูุจููููุ ุงููููููุดู ุฏููุงูู
ููู ูููููุฏูุงููุง ุณููู ุดูุฑู ุงููููููููู ุฑูุงูู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ุฑูุงู
ูููุง ุนููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a ba kowane lardi fassarar dokar, don a yi shelarta ga dukan mutane, Yahudawa kuwa su yi shiri saboda wannan rana, domin su ษau fansa a kan maฦiyansu.