Esther 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama yaya zan jure da ganin masifa ta faษa a kan mutanena? Yaya zan jure in ga an hallaka iyalina?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููู ุฐูููุนููู ุฏูููุฑูููฐูู ุงููููโุบูุง ู
ูุณฺููขู ุนููููู ู
ูุชูููููฐููุ ูููู ุฐูููุนููู ุฏูููุฑูููฐูู ุงููููโุบูุง ูููููููุฑู ุฏู ุฐูุงุชู ุณูุงู
ู ุฏูููโุบูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama ฦaฦa zan iya daurewa da ganin masifa da hallaka na mutanena da dangina?โ