Esther 8:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarki Zerzes ya amsa wa Esta da Mordekai mutumin Yahuda, “Domin Haman ya kai wa Yahudawa hari, na ba da mallakarsa ga Esta, an kuma rataye shi a wurin rataye mai laifi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے أَهَسُرُسْ يَثٜىٰ وَ سَرَوْنِيَ عٜىٰسْتَادَ مُوارْدٜىٰكَيْ مُتُمِنْ يَهُودَ «غَاشِ، نَارِغَا نَا رَاتَيٜىٰ هَامَٰنَ غَمَا يَيِ ڧُواْڧَرِ يَهَلَّكَ يَهُودَاوَا، نَا كُمَبَا عٜىٰسْتَا دُكْ كَايَنْ دَ هَامَٰنَ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki Ahasurus ya ce wa sarauniya da Mordekai, Bayahude, “Ga shi, na riga na ba Esta gidan Haman, an kuma riga an rataye shi a bisa gungume domin ya so ya taɓa Yahudawa.