Esther 9:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana, aka ba wa sarki rahoton yawan mutanen da aka kashe a mazaunin masarauta, a Shusha.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ ثٜىٰ عَكَ ڢَطَا وَسَرْكِے يَوَنْ مُتَنٜىٰنْ دَ عَكَهَلَّكَ أَوُرِے مَيْ كَتَنْغَ عَبِرْنِنْ شُوشَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar ce aka faɗa wa sarki yawan mutanen da aka kashe a Shushan, masarauta.