Esther 9:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana cikin haka, sai saura Yahudawa waษanda suke lardunan sarki su ma suka taru domin su kฤre kansu su kuma sami hutu daga abokan gฤbansu. Suka karkashe mutum dubu sabaโin da biyar amma ba su taษa dukiyarsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุซููููู ุญููู ุณููู ุณูููุฑููู ูููููุฏูุงููุง ููุซููููู ูููููููููู ู
ููููู ุณููู ุชูุชููุงุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงุฑูููฐ ุฑูุงููููููุณู ุณูููู
ู ุณูุงู
ู ูููุชู ุฏูุบู ฺขูุทู ุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ ุณููู ูููู ููุดูููฐ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ ู
ูุชูููููฐ ุฏูุจูู ุณูุจูุนููู ุฏู ุจูููุฑูุ ุนูู
ููุง ุจูุณู ฺจููุซูููฐ ููุงููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawan da suke cikin lardunan sarki kuma suka taru, suka kare rayukansu, suka ฦwaci kansu daga maฦiyansu. Suka kashe mutum dubu saba'in da dubu biyar (75,000) daga cikin maฦiyansu, amma ba su washe dukiyarsu ba.