Esther 9:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya faru a ran goma sha uku na watan Adar. A rana ta goma sha huษu kuwa suka huta, suka kuma mai da ita ranar biki da kuma ta farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ฺููขูุฑู ุงูู ุฑูุงูู ุชูุบููุงูู
ูุดูุง ุนููู ุบู ููุชููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ููุชููุงู ููุชููู ุงููุฏูุฑูุ ููุดูููฐุบูุฑูุ ููุชููุงู ุฑูุงูู ุชูุบููุงูู
ูุดูุง ุญูุทูุ ุณููู ูููุชู ุฏูุบู ฺขูุทู ุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณูุ ุณููู ู
ูููุฏู ุฑูุงููุฑู ุชูุฐูู
ู ุฑูุงููุฑู ู
ูุฑููู ุฏู ุฑูุงููุฑู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A rana ta goma sha uku ga watan Adar ne suka aikata wannan abu. A rana ta goma sha huษu suka huta, suka mai da ranar ta zama ta biki, da farin ciki.