Esther 9:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Saboda haka, aka kira ranakun nan Furim, daga kalma fur). Saboda dukan abin da aka rubuta cikin wannan wasiฦ™a da kuma abin da suka gani, da abin da ya same su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠูŽุณูŽุง ุนูŽูƒูŽุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽูƒููˆ ุทูู†ู‘ูŽู†ู’ ฺขููˆุฑูู…ู’ ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ยซฺขูุฑู’ยปุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ฺงูุฑูุนูŽุž ุจูุณูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุงู”ูŽูˆูŽุณููŠฺงูŽุฑู’ ู…ููˆุงุฑู’ุฏูœู‰ูฐูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽู†ู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุณูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka suka sa wa ranakun nan suna Furim, wanda asalinsu daga Fur ne, wato kuri'a. Domin haka dukan abin da aka rubuta a wannan takarda, da abin da suka gani a wannan al'amari, da abin da ya same su,