Esther 9:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa suka ษauki nawayar kafa alโadar cewa su, da zuriyarsu, da dukan waษanda suka haษa hannun da su, za su kiyaye waษannan kwanaki biyu, kowace shekara yadda aka tsara, a kuma lokacin da aka keษe dominsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููููุฏูุงููุง ุณูููุบู ููุฐูู
ู ุฏููุงูููููฐ ุจููู ููุฐูู
ู ุงููููุนูุงุฏูุง ุงููุบูุฑูููฐุณูุ ุณูู ุฏู ุฐูุฑูููุฑูุณู ุฏู ููู
ู ุฏููู ููุทูููุฏู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ูููููุฏูุงููุง ุฐูุงุณู ุซููุบูุจูุฏู ููููุงููููฐ ููุทูููููู ุฑูุงููููู ุจููู ุจูุง ฺขูุงุณููู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุนููู ุดูุฑููู ุนููููุงูููุซูููฐ ุดูููฐููุฑูุงุ ุฐูุงุนู ุฏูููโุบู ููููุชู ููู
ูุฑู ููุฏูู ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ููุนูู
ูุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Yahudawa suka ga wajibi ne a gare su, da zuriyarsu, da waษanda ka tare da su, su kiyaye ranaku biyu ษin nan ba fashi kowace shekara, bisa ga abin da aka rubuta.