Esther 9:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a tuna, a kuma kiyaye waษannan kwanaki a kowane zamani, cikin kowane iyali, da kuma cikin kowane lardi, da kowace birni. Kuma kada Yahudawa su fasa yin bikin waษannan kwanakin Furim, ko su bar jikokinsu su manta da kiyaye waษannan ranaku biyu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนูููู
ู ุฏูููโุบู ุชูููุงููุง ุฏู ููุทูููููู ุฑูุงููููู ุนูููู
ู ููููุงููููฐุณู ุฏูุบู ฺูุงุฑูุง ุฐูููุง ฺูุงุฑูุง ุฏู ููู
ู ุซููููู ูููุงูููููููฐ ุนููููู ุฏู ุซููููู ูููุงูููููููฐ ูููููู ุฏู ููู
ู ูููุงูููููููฐ ุจูุฑูููุ ููุฏู ูููููุฏูุงููุง ุณูุฏููููู ููููุงููููฐ ุฑูุงูููููู ุจููู ฺขููุฑูู
ูุ ูููุงู ุณูุจูุฑู ุฌูููููุงูููููุณู ุณูู
ูููุชูุง ุณู ููููุงููููฐ ููุทูููููู ุฑูุงููููู ุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a tuna da ranakun nan, a kiyaye su a kowane zamani, da kowane iyali, da lardi, da birni. Ranakun Furim ษin nan, Yahudawa ba za su daina tunawa da su ba, zuriyarsu kuma ba za ta daina tunawa da su ba.