Esther 9:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan sarakuna larduna, da hakimai, da gwamnoni da kuma maโaikatan sarki suka taimaki Yahudawa, domin tsoron Mordekai ya kama su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ู
ููููููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููููู ุฏู ููููู
ููู ูููููููู ุฏู ฺ ููู
ููููุงููู ุฏู ุฏูุชููุงููุง ุณููู ููู
ู ุชูููู
ููู ูููููุฏูุงููุง ุณูุจููุงูุฏู ฺููุงูุฑููุงูู ู
ููุงุฑูุฏูููฐูููู ููููุงู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan sarakunan larduna, da hakimai, da masu mulki, da ma'aikatan sarki, suka taimaki Yahudawa, gama tsoron Mordekai ya kama su.