Esther 9:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mordekai kuwa ya aika da wasiƙu zuwa ga dukan Yahudawa cikin larduna 127 na masarautar Zerzes. Saƙon fatan alheri da na tabbaci,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ كُوَ عَيْكَ دَ وَسِيڧُنَّنْ ذُوَاغَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ عَيَنْكُنَ طَرِے دَ عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ نَمُلْكٍ سَرْكِے أَهَسُرُسْ؞ عَثِكِنْ وَسِيڧُنْ أَنْيِ وَ يَهُودَاوَا ڢَتَنْ سَلَمَ دَ تَبَّتَرْ دَ لَاڢِيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka aika da takardun zuwa ga dukan Yahudawa da suke a lardi ɗari da ashirin da bakwai na mulkin Ahasurus, da kalmomin salama da na gaskiya,